Manchester United na harin ɗan wasan Barcelona Fermin Lopez, a yunƙunrin Red Devils ɗin ke inganta ƴan wasan gaban ƙungiyar a watan Janairu. (Mail - subscription required)Ɗan wasan bayan Manchester United Lisandro Martinez na shirin barin ƙungiyar a ƙarshen kakar wasa, in da ya fara jan hankulan Barcelona da Atlentico Madrid. (AS - in Spanish)Arsenal ba ta da wata damuwa idan ta biya kuɗaɗen masu yawa kan ɗan wasan Club Brugge Nicolo Tresoldi kan fam miliyan 42 , inda ake hasashen cewar farashin ɗan wasan zai ƙaru a kakar wasannin mai zuwa. (Football Insider)Wasu ƙungiyoyin da ake buga gasar Firimiya na nazarin ɗan wasan Minnesota United Kelvin Yeboah, inda Everton ke kan gaba wajen ɗaukar ɗan wasan. (Talksport)

Manchester United na harin ɗan wasan Barcelona Fermin Lopez, a yunƙunrin Red Devils ɗin ke inganta ƴan wasan gaban ƙungiyar a watan Janairu. (Mail - subscription required)

Ɗan wasan bayan Manchester United Lisandro Martinez na shirin barin ƙungiyar a ƙarshen kakar wasa, in da ya fara jan hankulan Barcelona da Atlentico Madrid. (AS - in Spanish)

Arsenal ba ta da wata damuwa idan ta biya kuɗaɗen masu yawa kan ɗan wasan Club Brugge Nicolo Tresoldi kan fam miliyan 42 , inda ake hasashen cewar farashin ɗan wasan zai ƙaru a kakar wasannin mai zuwa. (Football Insider)

Wasu ƙungiyoyin da ake buga gasar Firimiya na nazarin ɗan wasan Minnesota United Kelvin Yeboah, inda Everton ke kan gaba wajen ɗaukar ɗan wasan. (Talksport)

Manchester United na son ɗaukar ɗan wasan Najeriya da Fulham Calvin Bassey. (Teamtalk)

Barcelona na iya ɗaukar ɗan wasan Inter Milan Alessandro Bastoni a watan Janairu, bayan ta gaza ɗaukarsa a wannan kaka. (Mundo Deportivo - in Spanish)Leeds na matuƙar son ɗauko ɗan wasan Maccabi Tel Aviv Issouf Sissokho. (Football Insider)Manchester United za ta mayar da hankali wajen samo ƴan wasan baya da na gaba a kakar siyen ƴan wasa mai zuwa. (Times - subscription required)

Barcelona na iya ɗaukar ɗan wasan Inter Milan Alessandro Bastoni a watan Janairu, bayan ta gaza ɗaukarsa a wannan kaka. (Mundo Deportivo - in Spanish)

Leeds na matuƙar son ɗauko ɗan wasan Maccabi Tel Aviv Issouf Sissokho. (Football Insider)

Manchester United za ta mayar da hankali wajen samo ƴan wasan baya da na gaba a kakar siyen ƴan wasa mai zuwa. (Times - subscription required)

Crystal Palace za ta fuskanci zazzafar gogayya daga ƙungiyoyin Italiya wajen ɗauko ɗan wasan Lecce Tiago Gabriel. (Teamtalk)Ɗan wasan Nottingham Forest Omari Hutchinson, da ke matsayin ɗan wasan aro a AC Milan, zai komo gida a kaka mai zuwa, a dai-dai lokacin da ƙungiyar ke harin ɗan wasan Real Madrid Endrick. (Gazzetta - in Italian)

Crystal Palace za ta fuskanci zazzafar gogayya daga ƙungiyoyin Italiya wajen ɗauko ɗan wasan Lecce Tiago Gabriel. (Teamtalk)

Ɗan wasan Nottingham Forest Omari Hutchinson, da ke matsayin ɗan wasan aro a AC Milan, zai komo gida a kaka mai zuwa, a dai-dai lokacin da ƙungiyar ke harin ɗan wasan Real Madrid Endrick. (Gazzetta - in Italian)

Manchester United na harin ɗan wasan Barcelona Fermin Lopez, yayin da Lisandro Martinez ke jan hankulan ƙungiyoyin da ke buga La Liga side, sai Arsenal da ke son ɗaukar ɗan wasan Club Brugge Nicolo Tresoldi, ƙarin wasu.

A wannan mako ne shugaban majalisar dattawan ƙasar, Sanata Godswill Akpabio ya ce majalisun dokokin jihohi 30 ne suka amince da ƙudirin.

Fiye da watanni 16 bayan yaƙin, tsohon shugaban Mossad, David Barnia, ya ce yanzu hukumar ce da kanta ta fitar da waɗannan hotuna.

A safiyar ranar 13 ga watan Yuni, 2025, yayin da Isra'ila ta fara kai hare-hare kan Iran a yakin kwanaki 12, an fitar da wani bidiyo mai ɗauke da tambarin hukuma na Mossad, wanda ya nuna jami'an hukumar leƙen asirin suna shirin amfani da kayan aikin soji tare da tura su cikin ƙasar Iran.

Wasu daga cikin ƴaƴa mata na fitattun shugabannin Afirka da suka daɗe suna mulki sun taso ne cikin jin daɗi da walwala, kuma su ma sun zama shahararrun mutane masu tasiri a cikin al'umma.

Daga cikin fitattun sunayen da ake sa ran ganin makomarsu a yau ɗin har da ɗantakarar gwamnan PDP a jihar Gombe, Farfesa Ali Isa Pantami, da ɗantakarar gwamnan Kano na NDC Comdr. Aminu Abdussalam gwarzo.

Wasu lokuta, manyan abubuwan da ke tasiri a rayuwarmu ta yau da kullum kan sa mu yi tunani a kan tambayoyin da wataƙila ba su da wani muhimmanci na gaggawa, amma suna da matuƙar jan hankali.

A daidai lokacin da mutanen Najeriya ke ƙara bayyana ra'ayoyinsu mabambanta kan yanayin tattalin arzikin ƙasar, shugaban ƙasar ya ɓullo da wasu hanyoyi da matakai da ya ce za su rage raɗaɗin da ƴan ƙasar ke ciki.

Daga sabuwar matatar tsaftace zinari da aka gina a Habasha zuwa wani katafaren aikin matatar mai da ake shirin aiwatarwa a Kenya wanda zai lakume biliyoyin daloli, ƙasashen Afirka da ke ƙaruwa suna ƙoƙarin samun ƙarin riba daga albarkatun ƙasashensu ta hanyar sarrafa su a cikin gida maimakon fitar da su a matsayin ɗanyen kaya.

Masana yanayi na gargadin cewa Najeriya na iya fuskantar matsanancin zafi a watanni masu zuwa sakamakon tasirin yanayin El Niño, lamarin da ka iya haifar da matsalolin lafiya da muhalli ga miliyoyin mutane.

Shirin gwamnatin Najeriya na bai wa ma'aikatan gwamnati tallafin kuɗin sufuri na naira 70,000 ya sake tayar da muhawara kan yadda ake ƙoƙarin rage raɗaɗin matsin tattalin arzikin da jama'a ke fama da shi a faɗin ƙasar.

Wata mata sanye da mayafin kai ta sanya takardar zaɓe a cikin akwatin zaɓe a babban zaɓen Isra'ila (27/1026)/

Da alama manyan jam'iyyun biyu ba su da kujeru da yawa da za su iya kafa gwamnati mai zuwa ba tare da dogaro da jam'iyyun Larabawa ba.

Jose Mourinho na zaune ba tare da nuna tashin hankali ba a fuskarsa ba, sanye da kaya masu duhu, yayin da 'yan wasan Real Madrid cikin fararen kayan wasa suke zaune a bayansa.